Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Finland
Labarai Cikin Hotuna / Taron Makokin Shahadar Imam Husaini (AS) A Birnin Kuopio
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya bayyana, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Husaini (AS) a cikin watan Muharram bi sa halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) a cikin garin Koopio da ke Finland.
21 Satumba 2021 - 15:06
Lambar labari: 1181999